Sunday, April 5, 2026
HomeBabban Labarinmu'Yan sanda da sauran jami'an tsaro sun haramta hawan sallah a jihar...

‘Yan sanda da sauran jami’an tsaro sun haramta hawan sallah a jihar Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa ita da hadin guiwar sauran hukumomin tsaro sun haramta duk wani nau’in hawan daba musamman lokacin bukukuwan sallah babba.

A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano SP Haruna Abdullahi Kiyawa ya wallafa a shafinsa na Facebook ta ba al’umma shawarar cewa su kasance masu bin doka da oda a lokuttan shagulgulan sallah.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata