Monday, April 6, 2026
HomeUncategorized'Yan sanda sun kama Angon da ya yi wa Amaryarsa sanadin mutuwa

‘Yan sanda sun kama Angon da ya yi wa Amaryarsa sanadin mutuwa

Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta ce ta kama wani Ango dan shekara 30, mai suna

Motunrayo Olaniyi, bisa zarginsa da daba wa matarsa ​​mai suna Olajumoke ‘yar shekara 25 wuka har lahira.

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da faruwar lamarin ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Asabar a Legas.

 Ya ce lamarin ya faru ne a ranar Juma’a da misalin karfe 1:00 na rana a Amazing Grace Estate, Elepe, a yankin Ikorodu na jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata