Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiZa a aurar da jikanyar marigayi Buhari Halima Amira Junaid

Za a aurar da jikanyar marigayi Buhari Halima Amira Junaid

Jikanyar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Halima Amira Junaid, za ta amarce da angonta Walid Shehu Mauzu a Jihar Kaduna.

Halima ita ce ’yar Nana Hadiza, wadda Abubakar Malami SAN ya aura shekaru kaɗan da suka wuce.

Hadiza ita ce diyar Buhari a aurensa na baya, kuma yanzu ita ce matar Malami ta uku. A baya ta yi aure da Junaid, inda ta haifi ’ya’ya guda shida.

An shirya gudanar da ɗaurin auren Halima da Walid a ranar 30 ga watan Agusta, 2025.

RELATED ARTICLES

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata