Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuZa a fara bai wa fursunoni damar yin zabe a Nijeriya –...

Za a fara bai wa fursunoni damar yin zabe a Nijeriya – Hukumar INEC

Hukumar zaɓen Nijeriya INEC ta ce za ta bai wa fursunoni damar kada kuri’a a lokacin zaɓe daga gidajen gyaran hali.

Shugaban hukumar, Mahmood Yakubu, ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a yayin karɓar bakuncin babban kwanturolan hukumar gidajen gyaran hali ta ƙasa, Sylvester Nwakuche, a hedikwatar INEC da ke Abuja.

Yakubu ya tabbatar da hukuncin kotun ɗaukaka ƙara, wanda ya bai wa fursunoni ‘yancin yin rajista da kada kuri’a a kowane zaɓe.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata