Tuesday, April 7, 2026
HomeBabban LabarinmuZa a iya gina asibiti 312 da ajujuwa 1,200 da kudin da...

Za a iya gina asibiti 312 da ajujuwa 1,200 da kudin da Wike ya gyara dakin taron kasa da kasa a Abuja – Binciken Daily Trust

A ranar Talata ne shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tare da ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, suka kaddamar da ginin da aka gyara wanda aka sanyawa sunan shugaban kasa.

Sai dai ana ci gaba da nuna damuwa kan kudin da aka kashe gyaran ginin, wanda ya lakume zunzurutun kudi har Naira biliyan 39, adadin ya ninninka Naira miliyan 240 da gwamnatin tsohon Shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ta gina dakin taron a shekarar 1991, sau 162.

Wannan na zuwa ne yayin da ake fama da tabarbarewar a fannin kiwon lafiya da ilimi a Nijeriya.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata