Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedZaratan 'yan wasan Manchester City 10 da ke jinya a bana

Zaratan ‘yan wasan Manchester City 10 da ke jinya a bana

 

Manchester City na cikin mawuyacin a yanzu haka duba da yadda zaratan yan wasanta 10 ke jinya

Daga cikin yan wasan da ke jinya akwai 

Rodri

Kevin De Bruyne 

Kyle Walker

Akanji

Jack Grealish

Savinho

Jeremy Doku

Ruben Dias

Guardival

Oscar

Sai dai duk da haka kocin kungiyar Pep Guardiola na yin amfani da salon dabaru da kuma kwarewar da yake da ita wajen cin wasanni ko kuma buga draw ba tare da wadannan ‘yan wasan 10 da suke jinya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata