Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedZargin yunkurin lalata da Sanata Natasha ke yi wa Akpabio ba shi...

Zargin yunkurin lalata da Sanata Natasha ke yi wa Akpabio ba shi da bambanci da abin da jaruman TikTok ke yi – Sanata Yemi Adaramodu

 

Akpabio/Natasha

Sanata mai wakiltar Ekiti ta Kudu kuma shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Yemi Adaramodu, ya ce abin da Natasha ta yi a majalisar dattawa ba shi da maraba da wasan kwaikwayo.

Adaramodu ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels TV a cikin shirin Politics Today a ranar Laraba.

Sanatan ya ce kwamitin majalisar dattawa kan da’a ya fara duba akan koke-koken Natsaha ta shigar kan shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio.

Daily Trust ta ruwaito cewa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta kai koke gaban majalisar dattawa kan zargin yin lalata ake yi wa Akpabio,a cikin hirar sanata Adaramodu ya bayyana hakan a matsayin wasan kwaikwayo.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata