DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorizedƳan bindiga sun ƙona buhunan masara 50 tare da ajalin manoma 10...

Ƴan bindiga sun ƙona buhunan masara 50 tare da ajalin manoma 10 a jihar Neja

 

Ƴan bindiga sun ƙona buhunan masara 50 tare da jin ajalin mutane 7 a kauyen Bangi da ke karamar hukumar Mariga ta jihar Neja

Majiya mai tushe ta shaida wa jaridar Daily Trust cewa wadanda abin ya rutsa suna a kan hanyarsu ta dawowa da kwasar amfanin gona da suka girbe a gonakinsu

Maharan sun boye a cikin gonar suka jira har sai da manoman suka gama loda buhunan masara 50 a cikin motar kuma shirin komawa gida sai suka bude musu wuta.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata