DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

-

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya.

Ana dai sa ran fitar da wannan sakamako ne a ranar Juma’a mai zuwa 2 ga watan Mayun, 2025 kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Google search engine

Bangarorin da suka yi binciken da suka haɗa da FBI, IRS, DEA da CIA za su fitar da sakamakon binciken ne kamar yadda kotu ta umurta.

Ana dai zargin cewa binciken na da nasaba da miyagun kwayoyi wanda ya shafi Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Nijeriya tun a cikin shekarun 1990.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Barcelona ke jan ragamar teburin gasar LaLiga

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta zama jagorar da ke jan ragamar gasar La Liga ta kasar Sifaniya bayan ta zarce Real Madrid da maki...

Ana zargin ‘yan bindiga da sace budurwa sa’o’i kadan kafin daurin aurenta a jihar Sokoto

Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kutsa kauyen Chacho a karamar hukumar Wurno ta jihar Sokoto da tsakar dare, inda suka yi awon...

Mafi Shahara