DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

-

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya.

Ana dai sa ran fitar da wannan sakamako ne a ranar Juma’a mai zuwa 2 ga watan Mayun, 2025 kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Bangarorin da suka yi binciken da suka haÉ—a da FBI, IRS, DEA da CIA za su fitar da sakamakon binciken ne kamar yadda kotu ta umurta.

Ana dai zargin cewa binciken na da nasaba da miyagun kwayoyi wanda ya shafi Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Nijeriya tun a cikin shekarun 1990.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kwankwaso ba dan NNPP bane tun 2023, in ji shugaban jam’iyyar na kasa

Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Dr. Agbo Gilbert Major, ya bayyana cewa Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran tafiyar Kwankwasiyya, ba halastaccen da jam’iyyar ne ba. Yayin da...

Sai kun kara damara wajen yaki da matsalar tsaro – Shugaba Tinubu ya umurci sojojin Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu, ya bukaci jami'an rundunonin tsaron Nijeriya da su kara azama wajen shawo kan kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta. Shugaba Tinubu ya...

Mafi Shahara