DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kotu a Nijeriya ta yi watsi da karar da ke neman a soke hukumomin EFCC, ICPC da NFIU

-

Kotun kolin Nijeriya ta yi watsi da karar da jihohi 16 su ka shigar da ke kalubalantar dokokin da suka kafa hukumomin yaki da cin hanci da rashawa da yin barna da dukiyar kasa EFCC da ICPC da kuma NFIU.
Kotun ta ce ta kori karar ne saboda rashin hujjoji.
A hukuncin da ta yanke, kotun karkashin jagorancin mai shari’a Uwani Abba-Aji,  ta ce jihohin ba su da hujjar cewa a soke hukumar EFCC wadda dokar kasa ta kafa.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Atiku Abubakar ya caccaki hukumar EFCC kan tsare tsohon dan majalisa Gudaji Kazaure

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya soki hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, kan tsare tsohon dan...

Gwamnatocin Pakistan da Indiya sun amince da tsagaita wuta a Asabar dinnan

Ministan harkokin wajen Pakistan Ishaq Dar ya sanar a shafinsa na X cewa, kasashen sun amince da Shirin tsagaita wuta cikin gaggawa. Shugaba Trump ya sanar...

Mafi Shahara