DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeKetareKasar Ghana ta sanar da shirin dakatar da harajin man fetur 

Kasar Ghana ta sanar da shirin dakatar da harajin man fetur 

Felix Kwakye Ofosu, Ministan Ƙasa mai kula da harkokin sadarwar gwamnati a Ghana, ya sanar da cewa gwamnati za ta ɗauki matakin dakatar da wasu harajin man fetur domin rage radadin tsadar mai da ke addabar jama’a sakamakon tashin farashin mai a duniya.

DW Africa ta ruwaito matakin, wanda zai fara aiki daga mako mai zuwa, cewa zai ɗauki tsawon makonni huɗu kafin a sake duba shi, gwargwadon yadda farashin mai a kasuwannin duniya ke sauyawa, musamman dangane da rikice-rikicen yankin Gabas ta Tsakiya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata