DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedAn gudanar da Jana'izar mutane 16 da aka yi ajalin su ...

An gudanar da Jana’izar mutane 16 da aka yi ajalin su a Edo

Bola Ahmed Tinubu

 

An binne gawarwakin mutane 16 da suka rasa rayukansu a mummunan harin da aka kai musu a Jihar Edo.

Al’ummar Hausawa  da abokan arziki,  ne suka  taru domin  alhini da yin addu’o’i ga marigayan bayan yi musu Jana’iza tare da binne gawarwaki 16 a jihar ta Edo 

Yayin da gwamnati ta ce tana bincike a kan kisan, kungiyoyin kare hakkin bil’adama da na Addinai da sauran al’umma na ci gaba da yin Allah wadai da harin, tare da kiran lallai a hukunta wadan da suka yi aika aikar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata