Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuTalauci na karuwa a Nijeriya duk da tsare-tsaren Tinubu - Bankin Duniya

Talauci na karuwa a Nijeriya duk da tsare-tsaren Tinubu – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce duk da karin kudaden shiga da kuma aiwatar da tsare-tsaren bunkasa tattalin arziki, har yanzu mutane miliyan 139 a Nijeriya na fama da talauci.

Daraktan Bankin Duniya a Nijeriya, Mathew Verghis ne ya bayyana hakan a Abuja yayin kaddamar da rahoton ci-gaban Nijeriya, inda ya ce tattalin arzikin kasar zai karu da kashi 4.4 cikin 100 a shekarar 2027.

Labari mai alaka:Talauci na ci gaba da kassara mutanen karkara a Nijeriya – Bankin Duniya

[contact-form][contact-field label=”Name” type=”name” required=”true” /][contact-field label=”Email” type=”email” required=”true” /][contact-field label=”Website” type=”url” /][contact-field label=”Message” type=”textarea” /][/contact-form]

Rahoton ya fito ne makonni bayan da Shugaba Tinubu ya jaddada cewa Nijeriya ta fita daga matsalolin tattalin arziki da zamantakewa da take fuskanta kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

A cewar Tinubu, sauye-sauyen da gwamnatinsa ke aiwatarwa sun fara haifar da da mai ido wajen farfado da tattalin arzikin kasa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata