DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeKetareBan taba goyon bayan APC ba a shafin X - Joash Amupitan 

Ban taba goyon bayan APC ba a shafin X – Joash Amupitan 

Hukumar zaben Nijeriya INEC ta musanta rahotannin da ke cewa shugaban ta, Joash Amupitan, ya na goyon bayan APC a wasu rubuce-rubucensa a shafinsa na X wato Twitter.

Inda ta ce ba shi da wani shafi a dandalin, tare da jaddada cewa duk wani shafi da ake dangantawa da shi na bogi ne.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata