DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedJam'iyyar ACCORD ta kori wanda ya yi mata takarar shugaban kasa a...

Jam’iyyar ACCORD ta kori wanda ya yi mata takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata

 Jam’iyyar ACCORD ta kori wanda ya yi mata takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata

Shugaba da Sakataren jam’iyyar na kasa Barrister Maxwell Mgbudem da Dr. Adebukola A. Ajaja, ne suka sanar da korar Professor Christopher Imumolen, bisa samunsa da laifin cin dunduniyar jam’iyyar wato “Anti Party”.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata