DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedManchester City ta sayi matashin dan wasan baya na Brazil "Vitor...

Manchester City ta sayi matashin dan wasan baya na Brazil “Vitor Reis” mai shekaru 19

 

Vitor Reis

Manchester City ta sanar da kammala daukan matashin dan wasan baya Vitor Reis daga kungiyar Palmeiras ta Brazil kan kudi Euro miliyan 29.6.

Dan wasan dan kasar Brazil mai shekaru 19, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar shekara hudu da rabi da kungiyar da ke buga gasar gasar Firimiyar ta kasar Ingila.

Reis ya bayyana farin cikinsa na zama daya daga cikin ‘yan wasan Manchester City, da ke cikin manyan kungiyoyin kwallon kafa a duniya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata