Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedNa bar Nijeriya fiye da yadda na same ta - Obasanjo

Na bar Nijeriya fiye da yadda na same ta – Obasanjo

Tsohon shugaban kasar Nijeriya Chief Olusegun Obasanjo ya ce ya bar kasar da cigaba fiye da yadda ya same ta a lokacin da ya karbi ragamar tafiyar da ita a shekarar 1999.
Obasanjo, wanda tsohon shugaban kasar mulkin soji ne, an zabe shi a matsayin shugaban kasa na farar hula a shekarar 1999, inda ya yi wa’adi biyu na mulki, ya sauka a shekarar 2007.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata