Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuNa hannun damar Bello Turji ya farmaki wasu kauyuka a jihar Sokoto

Na hannun damar Bello Turji ya farmaki wasu kauyuka a jihar Sokoto

Wani na hannun damar rikakken dan bindigar nan Bello Turji, mai suna Danbokolo ya kai hari a wasu kauyukan jihar Sokoto.

Daga cikin kauyukan ha da mahaifar tsohon gwamnan jihar Attahiru Dalhatu wato Bafarawa.

Kauyukan su ne Gebe, Kamarawa, Garin Fadama, Bafarawa da Haruwai.

Daily Trust ta ruwaito cewa, Danbakolo ya kai harin ne a matsayin ramuwar gayya kan farmakin da sojoji suka kai wa ‘yan ta’addar.

Lamarin dai ya faru ne da misalin karfe 11 na safiyar Asabar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata