Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorized'Yan sanda sun kama karnuka 3 bisa zargin su da hallaka maigadi...

‘Yan sanda sun kama karnuka 3 bisa zargin su da hallaka maigadi a Legas

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kama wasu karnuka uku da ake zargin sun hallaka wani mai gadi a unguwar Pinnock Estate da ke Ilasan a yankin Lekki na jihar.

‘Yan sandan sun kuma kame mamallakin karnukan mai suna Salisu Mustapha.

Jami’an na yan sanda sun kuma bayyana cewa karnukan suna samun kyakkyawar kulawa a wajen su domin kaucewa tauye hakkin dabbobi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata