Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuZan yi takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027 - Atiku Abubakar

Zan yi takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027 – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai sake tsayawa takarar shugabancin ƙasar a zaben shekarar 2027.

Ya bayyana hakan ne ta bakin ɗaya daga cikin masu magana da yawunsa a lokacin zaɓen shugaban ƙasa na 2023, Tunde Olusunle.

Yayin da yake magana da jaridar ThisDay, Olusunle ya ce Atiku zai sake tsayawa takara a 2027 domin ceto Najeriya daga halin da ta shiga a ƙarƙashin mulkin Shugaba Bola Tinubu.

RELATED ARTICLES

1 COMMENT

  1. Ina Addu’ar Ubangiji Allah ya kaimu 2027 rai da lafiya, ina fatan ka samu Tikitin Takara a ADC. Nayi maka Alkawari Insha’allahu Quri’ata da kuma ta Ahalina taka ce. Domin cire Tsinanniyar Gwamnatin nan ta APC marar tausayin Talakawa. Fatan Nasara ATIKU UP ADC TILL 2027

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata