Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedNijeriya ce mafi karfin tattalin arziki a Nahiyar Afrika

Nijeriya ce mafi karfin tattalin arziki a Nahiyar Afrika

DW Africa ta rawaito cewa ya zuwa yanzu dai, Nijeriya ta sha gaban Egypt da Afrika ta Kudu.
Kamar yadda rahoton asusun ba da lamuni na duniya IMF ya sanar, sauran kasashen Nahiyar Afrika da ke da karfin tattalin arziki su ne Ghana, Kenya, Tanzania, Angola, Morocco, Algeria da Ethiopia
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata