DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Haduwar mu da Manchester City koda yaushe kalubale ne Babba – Carlo Ancelotti

-

Carlo Ancelotti

Ancelotti ya bayyana hakane a yayin wani taron manema labarai a ranar Litinin.

Wannan shi ne karo na hudu a jere da kungiyoyin biyu za su fafata a matakin bugun falan daya a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai, wanda zai bai wa wanda ya samu nasara zuwa zagaye na goma 16.

A karawar karshe da kungiyoyin suka yi, Madrid ta doke Man City a bugun daga kai sai mai tsaron raga, bayan fafatawa da aka yi a cikin wasan.

Sai dai Real Madrid a wannan lokaci na fama da matsalar ‘yan wasa, wadanda mafi yawanci ke jinya sakamakon rauni da suke fama da shi, abinda wasu ke ganin ya bai wa kungiyar matsala a karawar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rukunin farko na maniyyatan jihar Bauchi a Nijeriya, sun tashi zuwa Saudiyya- NAHCON

Hukumar aikin Hajji ta Nijeriya ta bayyana cewa maniyyata 2,520 ne daga cikin jihar Bauchi za su halarci aikin Hajjin bana na 2025 a kasar...

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Mafi Shahara