DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Siyasa

Wasanni

Nishadi

Karin labarai

Kokarin majalisar dattawa ya sa matsalar tsaro ta yi sauki a Nijeriya – Inji Sanata Adaramodu

Majalisar Dattawa ta bayyana cewa matsalolin tsaro da suka haɗa da 'yan bindiga, ta’addanci da garkuwa da mutane da suka addabi Nijeriya a baya,...

Majalisa dattawa ta ce ba za ta mayar da Natasha ba har sai ta karɓi takardar hukuncin kotu

Majalisar Dattijai ta Nijeriya ta bayyana cewa ba za ta mayar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ba har sai ta karɓa kuma ta duba takardar...

Ma’aikatan lafiya 15,421 suka bar Nijeriya zuwa Birtaniya cikin shekara takwas – Inji wani rahoto

Akalla ma'aikatan lafiya da ungozomomi 15,421 da suka samu horo a Nijeriya, aka ba lasisin yin aiki a Birtaniya tsakanin shekarar 2017 da 31...