DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Abdullahi Garba Jani

120 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com

Murabus din Ganduje wata maƙarƙashiya ce aka shirya domin cire Shettima daga gwamnatin Tinubu – Zargin wasu mutanen Borno

Wasu daga cikin al'ummar jihar Borno sun zargi murabus din Ganduje a matsayin wata maƙarƙashiya da aka shirya domin a kawar da Kassim Shettima...

Jaridar Punch ta gano hakikanin abin da ya sa Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC

Bayanai sun fara fita dalla-dalla kan dalilan da suka sa shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya yi murabus daga mukaminsa a ranar...

Babu wani jami’in gwamnatin jihar Plateau da ya zo yi mana ta’aziyyar mutanenmu da aka yi ajalinsu – Sarkin Zazzau

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Amb Ahmed Nuhu Bamalli, ya nuna damuwarsa kan yadda babu wata tawagar jami'an gwamnati daga Jihar Plateau da ta zo...

Za a yi wa Alhaji Aminu Dantata Sallar Jana’iza ta ‘Salatul Ga’ib’ a Kano

Shugaban majalisar Malamai ta kasa reshen jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya ce za su yi wa marigayi Aminu Alhassan Dantata, Salatul Ga’ib wato...

Bayan shafe watanni 23, Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC

Ta dai tabbata, Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam'iyyar APC ta kasa. Tsohon Gwamnan jihar Kanon ya ajiye mukamin nasa da yammacin...

Indomie ta kaddamar da gangami don tallafa wa nasarar iyaye da ‘ya’ƴansu

Indomie, shahararren kamfanin taliyar Indomie a Najeriya, ya ƙaddamar da sabon gangami mai taken “Ingantaccen Abinci Domin Nasara”. Wannan gangami yana jaddada muhimmancin abinci...

‘Yan sandan jihar Katsina sun musanta labarin barayin daji sun karbe ikon karamar hukumar Kankara ta jihar

Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta ce tana sane da wani labari da ta kira na karya da ake yadawa musamman a kafar sadarwar...

APC na cigaba da zawarcin Gwamnan Plateau na PDP

Kungiyar magoya bayan jam'iyyar APC ta yankin Arewa ta tsakiyar Nijeriya ta sake jaddada kiran da take yi ga Gwamnan Jihar Plateau Caleb Mutfwang,...

Most Popular

spot_img