DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Tuesday, April 21, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Tinubu ta himmatu wajen kyautata rayuwar ‘yan Nijeriya – Sakataren gwamnatin...

Gwamnatin Tinubu ta himmatu wajen kyautata rayuwar ‘yan Nijeriya – Sakataren gwamnatin tarayya Geoge Akume

 

Geoge Akume

Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume, ya bayyana aniyar shugaba Bola Tinubu na ciyar da ‘yan kasar ribar dimukradiyya ta hanyar kyautata rayuwar su.

Akume ya bayyana hakan ne a ranar Larabar a wajen taron da aka gudanar don karrama babban daraktan Kula da Gidaje ta Tarayya, Mathias Byuan, a Jihar Binuwai.

Akume, yayin da yake kaddamar da ayyukan tituna da gwamnatin tarayya ta fara aiwatarwa a fadin jihar, titin Makurdi/Mile, ya umurci matasa da su rika neman a ba su hakkinsu na tafiyar da harkokin siyasa ba kawai su zauna su yi shiru ba,su zamo masu jajircewa a koda yaushe.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata