DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Tuesday, September 22, 2026
HomeUncategorizedBan tattauna batun sakin Nnamdi Kanu da gwamnonin Kudu maso Gabas ba...

Ban tattauna batun sakin Nnamdi Kanu da gwamnonin Kudu maso Gabas ba – Obasanjo

 

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce bai tattauna batun sakin Nnamdi Kanu ba yayin ganawarsa da gwamnonin Kudu maso Gabas a jihar Enugu .

Daily Truth ta ruwaito a ranar Talata Obasanjo tare da Cif Emeka Anyaoku da Mai Martaba Igwe Alfred Nnaemeka Achebe, sun gana da gwamnonin Kudu maso Gabas.

Bayan kammala taron an yi ta rade-radin cewa taron ya tattauna batun sakin Nnamdi Kanu, wanda shi ne shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata