DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Tuesday, September 22, 2026
HomeSiyasaMijina bai cancanci wannan muzgunawar ba, Matar El-Rufa'i ga Tinubu

Mijina bai cancanci wannan muzgunawar ba, Matar El-Rufa’i ga Tinubu

Hajiya Asiya El-Rufai, matar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, ta shaida wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu cewa mijinta bai cancanci irin yadda ake musguna mashi a halin yanzu ba.

Da take bayyana rawar da El-Rufai ya taka wajen zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2023, Hajiya Asiya ta buƙaci a yi wa tsohon gwamnan adalci tare da mu’amalantar sa ta adalci.

Hajiya Asiya, wadda ta bayyana tare da ɗayar matar El-Rufai, Aichatou, ta yi wannan furuci ne yayin da take martani kan kama likitan mijinta, Farfesa Bello Abubakar, kamar yadda ICPC ta tabbatar a ranar Talata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata