DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Monday, September 21, 2026
HomeSiyasaNa hannun daman Tambuwal, Ubandoma, ya koma APC a Sokoto

Na hannun daman Tambuwal, Ubandoma, ya koma APC a Sokoto

Wani na hannun damar tsohon gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, kuma ɗan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023 a jihar, Malam Sa’idu Umar Ubandoma, ya fice daga jam’iyyarsa tare da komawa jam’iyyar APC.

Ubandoma, wanda ke ɗaya daga cikin manyan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar ADC a Jihar Sakkwato, ya samu tarba a APC daga jagoran jam’iyyar a jihar, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, a gidansa da ke Asokoro, Abuja.

Wannan sauyin jam’iyya na a cikin wata sanarwa da Mataimakin Musamman na Sanata Wamakko kan Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a, Bashar Abubakar, ya fitar ranar Talata

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata