Sunday, April 5, 2026
HomeKetareJoe Biden ya kamu da nau’in ciwon daji mai tsanani na mafitsara

Joe Biden ya kamu da nau’in ciwon daji mai tsanani na mafitsara

Tsohon shugaban kasar Amurka, Joe Biden, na fama da cutar daji wato ‘cancer’ wadda ta bazu zuwa cikin kasusuwansa, kamar yadda ofishinsa ya sanar.

Joe Biden, mai shekaru 82, an gano yana da cutar ne bayan likitoci sun gano wani kumburi a sassan jikinsa.

An kai tsohon shugaban asibiti domin a duba shi bayan ya fara fama da yawaitar fitsari.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata