Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiHare-haren kiyayya ga Musulmai sun karu da kashi 70% a Berlin— Rahoto

Hare-haren kiyayya ga Musulmai sun karu da kashi 70% a Berlin— Rahoto

Wani rahoto daga ƙungiyar CLAIM ya nuna cewa hare-haren nuna wariya da cin zarafin Musulmai a Berlin sun ƙaru da kashi 70% a shekarar 2024 idan aka kwatanta da 2023.

Rahoton ya gano cewa an samu fiye da rahotanni 644, inda mata Musulmi suka fi fuskantar hare-haren da kaso 64%. Yana danganta hauhawar da rikicin Gabas ta Tsakiya da yadda kafafen labarai ke nuna Musulmai a matsayin barazana.

CLAIM ta bukaci gwamnati ta dauki matakin kare Musulmai da yakar Islamophobia a Jamus kamar yadda jaridar Daily Trsut ta ambato.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata