DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Wednesday, April 22, 2026
HomeLabaraiA shekarun baya 'yan Nijeriya sun shirya shan man fetur kan N10,000...

A shekarun baya ‘yan Nijeriya sun shirya shan man fetur kan N10,000 amma basu samu – Akpabio 

Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa a wani lokaci ‘yan Najeriya sun shirya biyan har Naira 10,000 kan kowace lita ta man fetur amma duk da haka ba a samun sa a kasuwa.

Akpabio ya bukaci al’umma su ci gaba da hakuri da gwamnatin Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa gyare-gyaren tattalin arzikin da ake yi na fara haifar da sakamako mai kyau, musamman a bangaren man fetur.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata