DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Tuesday, July 7, 2026
HomeKetareAmurka ta shawarci ’yan Nijeriya su kiyaye dokokin shige da fice a...

Amurka ta shawarci ’yan Nijeriya su kiyaye dokokin shige da fice a kasar

Amurka ta shawarci ’yan Nijeriya su kiyaye dokokin shige da fice domin samun bizar shiga kasar

Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya bukaci ’yan Nijeriya da ke tafiya zuwa kasar su kiyaye dokokin shige da fice tare da bin sharuddan da ke kunshe a cikin biza, yana mai cewa hakan zai taimaka wajen kare damar zuwa kasar a nan gaba.

A wata sanarwa da Ofishin Jakadancin ya wallafa a shafinsa na X a ranar Litinin, ya shawarci masu zuwa Amurka domin karatu, aiki ko yawon bude ido da su tabbatar sun bi ka’idojin bizar su, tare da kauce wa wuce wa’adin zaman da aka ba su a kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata