DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Wednesday, April 15, 2026
HomeLabaraiMummunar ambaliya ka iya shafar jihohin Nijeriya 33 a 2026 – Gwamnatin...

Mummunar ambaliya ka iya shafar jihohin Nijeriya 33 a 2026 – Gwamnatin Tinubu

Ministan Albarkatun Ruwa da Tsabtace Muhalli, Joseph Utsev, ya bayyana cewa ƙananan hukumomi 226 a cikin jihohi 33 da kuma Babban Birnin Tarayya na cikin yankunan da ke fuskantar barazanar ambaliya mai tsanani a shekarar 2026.

Gidan talabijin na Channels ya ruwaito ministan ya kuma ƙara da cewa, akwai wasu al’ummomi 923 da ke cikin ƙananan hukumomi 77 a jihohi 24 da ake sa ran za su fuskanci ambaliya mai sauƙi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata