DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Wednesday, April 15, 2026
HomeSiyasaShugaban APC na farko a Nijeriya ya ce ADC ce za ta...

Shugaban APC na farko a Nijeriya ya ce ADC ce za ta karɓe mulki daga hannun Tinubu 

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, John Odigie Oyegun, ya bayyana cewa jam’iyyar ADC ta shirya karɓe mulki daga hannun Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shekarar 2027.

Oyegun ya bayyana hakan ne yayin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Abuja, inda ya ce jam’iyyar ADC ta shirya tsaf domin shimfiɗa sabon salon mulki a Nijeriya.

A cewarsa, duk da arziƙin da Nijeriya ke da shi, har yanzu al’umma na fama da matsin tattalin arziki, abin da ya danganta da gazawar shugabanci a tsawon shekar

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata