DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Monday, September 21, 2026
HomeSiyasaMajalisar dokokin Nijeriya ta gaza sauke alkawura 68 da suka rataya a...

Majalisar dokokin Nijeriya ta gaza sauke alkawura 68 da suka rataya a wuyanta – Rahoto

Wani sabon bincike kan ayyukan majalisar dokokin Nijeriya ta 10 ya nuna cewa ‘yan majalisar sun kasa cika alkawura 68 cikin 92 na manufofin da aka sanya ido a kansu tun bayan fara wa’adinsu.

Binciken ya nuna cewa majalisar wakilai ta samu kashi 26.8 cikin 100 wajen cika alkawuran da ta dauka, yayin da majalisar dattawa ta samu kashi 44.11 cikin 100.

Rahoton, wanda kungiyar AdvoKC Foundation ta fitar, ya tantance yadda ‘yan majalisar dokokin suka aiwatar da alkawuran da ke cikin tsare-tsaren aikinsu na majalisa, yayin da majalisar ke shiga shekararta ta karshe a wannan wa’adi, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata