DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Tuesday, September 22, 2026
HomeLabaraiShugaba Trump na Amurka ya sanya harajin kashi 15% kan Nijeriya da...

Shugaba Trump na Amurka ya sanya harajin kashi 15% kan Nijeriya da wasu kasashen Afirka

Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya sanya sabon haraji na kashi 15 cikin 100 kan shiga da kaya daga Nijeriya da wasu ƙasashen Afirka.

Daga cikin ƙasashen da wannan sabon tsarin harajin ya shafa akwai: Zimbabwe, Zambia, Uganda, Mozambique, Mauritius, Ghana, Malawi, Lesotho, da Madagascar.

A cewar wata sanarwa da Fadar White House ta fitar a ranar Alhamis, sabon harajin yana da nufin gyara tsarin harajin musaya da kuma kare masana’antu da masu ƙerawa na cikin gida a Amurka.

Ukashatu Wakili
Ukashatu Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili is a journalist and media professional serving as Deputy Managing Editor and Internship Coordinator at DCL Hausa. He has extensive experience in broadcast and digital journalism, with expertise in news reporting, editorial production, newsroom coordination and journalist training. He holds a B.Sc. in Mass Communication from Usmanu Danfodiyo University, Sokoto.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata