Saturday, March 21, 2026
HomeLabaraiHedkwatar tsaron Nijeriya ta musanta labarin kafa sansanin sojin Faransa a cikin...

Hedkwatar tsaron Nijeriya ta musanta labarin kafa sansanin sojin Faransa a cikin kasar

Hedikwatar tsaron Nijeriya ta karyata wasu rahotanni dake cewa rundunar sojin Faransa na shirin kafa sansani a cikin Nijeriya.
A cikin wani bayani da daraktan yada labarai na hedikwatar Manjo Janar Edward Buba ya ce wannan bayanin ya zama tilas, lura da wasu labarai da ake yadawa cewa, sojojin faransa sun riga sun iso Nijeriya.
Buba ya bukaci al’umma da su yi watsi da wannan labarin da ke ci gaba da karade lungu da sako na kasar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata