Thursday, March 19, 2026
HomeLabarai"Mahaifina ne kawai shugaban kasar da bai yi kokarin azurta kansa ba"...

“Mahaifina ne kawai shugaban kasar da bai yi kokarin azurta kansa ba” – Seyi dan gidan Shugaba Tinubu

Google search engine
Dan shugaban kasa Bola Tinubu Seyi Tinubu, ya ce mahaifinsa ne kadai shugaban kasa da bai yi yunkurin wadata kansa ba da dukiyar kasa.
Ya bayyana haka ne a ‘yan kwanan nan, yayin da yake jawabi ga matasa a Yola jihar Adamawa.
Seyi, wanda ke rangadin jihohin arewa domin buda bakin da matasa a azumin watan Ramadan, ya ce mutane na sukar ahalinsa amma duk da haka, mahaifinsa ya jajirce wajen ganin ci gaban Najeriya.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata