Saturday, March 21, 2026
HomeUncategorizedYawan lantarkin da Nijeriya ke samarwa ya karu zuwa megawatts 5,713 -...

Yawan lantarkin da Nijeriya ke samarwa ya karu zuwa megawatts 5,713 – Kamfanin samar da lantarki TCN

 

Google search engine

Kamfanin samar da lantarki na Nijeriya ya bayyana cewa wutar lantarkin da ake samu a kasar ta karu zuwa megawatt 5,713.60, kari mafi yawa da aka samu cikin shekaru hudu da suka gabata.

A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata, TCN ta sanar da cewa, bangaren samar da wutar lantarki ya kafa wani tarihi a shekarar 2025.

Ya bayyana cewa zuwa ranar Talata 14 ga watan Fabrairu, yawan lantarkin da ake samar wa ya zarce 5.543MW.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata