Friday, March 20, 2026
HomeUncategorizedShugaban Nijeriya ya bukaci majalisar dokokin kasar ta amince da ciyo sabon...

Shugaban Nijeriya ya bukaci majalisar dokokin kasar ta amince da ciyo sabon bashin Naira Tiriliyan 1.7 domin cike gibin kasafin kudin shekarar 2024.

 

Google search engine

Shugaban Tinubu ya bukaci majalisa ta amince ya ciyo sabon bashin naira tiriliyan 1.7 domin cike gibin kasafin kudin 2024

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya rubutawa majalisar dokokin kasar wasika domin ta amince ya sake cin sabon bashin Naira Tiriliyan 1.7 domin cike gibin kasafin kudin shekarar 2024.

Kakakin majalisar dokoki Tajudeen Abbas ne ya karanta wasikar da shugaba Tinubu ya aikawa majalisar, a yayin zaman majalisar na ranar Talata.

Wannan na zuwa ne bayan da a ‘yan kwanakinnan babban bankin Najeriya CBN ya ce gwamnatin tarayya ta kashe dala biliyan 3.58 domin biyan basussukan kasashen waje da ake bin kasar cikin watanni tara na farkon shekarar 2024.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata